Philippe Duvernay
Appearance
Philippe Duvernay | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lyon, 17 ga Yuni, 1970 (54 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | competitive diver (en) |
Philippe Duvernay (an haife shi ranar sha bakwai 17 ga watan Yunin shekara ta dubu ɗaya da saba'in (1970) ɗan ƙasar Faransa ne mai wasan nutsewa a ruwa. Ya fafata a gasar tseren mita ukku 3 na maza a gasar Olympics ta bazarar shekarar 1992.[1]
Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Philippe Duvernay". Olympedia. Retrieved 21 May 2020.