Philippe Poutou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Philippe Poutou (2011).

Philippe Poutou (lafazi : /filip putu/ ko /filif futu/) shi ne 'dan siyasar Faransa na 'dan kungiyar kwadago. Shi ne 'dan takara da zaben shugaban kasar Faransa a shekara ta 2017.