Pizza Hut

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Pizza Hut
fast food restaurant chain (en) Fassara, pizzeria chain (en) Fassara, restaurant chain (en) Fassara da food manufacturer (en) Fassara
Bayanai
Masana'anta quick service restaurant sector (en) Fassara
Farawa 15 ga Yuni, 1958
Wanda ya samar Dan and Frank Carney (en) Fassara
Motto text (en) Fassara No One Outpizzas the Hut
Ƙasa Tarayyar Amurka
Location of formation (en) Fassara Wichita (en) Fassara
Mamallaki Yum! Brands (en) Fassara da PepsiCo (en) Fassara
Product or material produced or service provided (en) Fassara pizza
Shafin yanar gizo pizzahut.com, pizzahut.de, pizzahut.co.uk, pizzahut.es, pizzahut.hu, pizzahut.fr, pizzahutfranchise.fr, locations.pizzahut.com, pizzahut.com.au, pizzahut.pl, pizzahut.ca da pizzahut.com.ph
International logo used since 2014

Pizza Hut wasu jerin manyan gidajen cin abinci ne a Tarayyar Amurka waɗanda suke da rassa a ƙasashe daban daban na duniya. An kafa kamfanin ne s 1958 a Wichita, Kansas, waɗanda suka kafa kamfanin su ne Dan and Frank Carney. Suna samar da nau'in abincin su da ya shahara mai suna pan pizza da sauran nau'ukan abinci kamar pasta, breadsticks da dessert ga mai-ci a wurinsu, ko mai tafiya-dashi wato take-out da aikawa masu aike wato delivery a duk inda rassansu suke. Suna kuma saida chicken wings a jadawalin su na WingStreet.

Babbar helkwatarsu na nan ne a Plano, Texas, suna kuma da adadin shagunan abinci 17,639 a duk faɗin duniya a wata ƙididdiga da suka fitar a 2020,[1] making it the world's largest pizza chain by number of locations. It is owned by Yum! Brands, Inc., one of the world's largest restaurant companies.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 "Pizza Hut restaurant count worldwide 2010-2020". statista. February 24, 2021. Retrieved February 27, 2022.