Plus TV Africa
Appearance
Plus TV Africa | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | tashar talabijin |
Ƙasa | Najeriya |
Aiki | |
Bangare na | sherin television a najeriya |
|
Plus TV Africa tashar labarai ce ta Najeriya da ta mallaki Kamfanin Labaran Nishaɗi kuma ana watsawa a duk faɗin Afirka ta hanyar dandalin StarTimes, akan tashar DSTV 408 daga 3 ga Afrilu 2020, [1][2] da kuma tashar ta YouTube.[3] Gidan Talabijin na watsa shirye-shirye a cikin kasashe sama da 30 masu kallo sama da miliyan 12 a fadin Afirka.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Empty citation (help)"Team". Plus TV Africa. Retrieved 13 June 2019.
- ↑ W, Edna; e (2020-04-03). "Plus TV Africa Launches On DSTV". MojiDelano.Com. Retrieved 2020-04-03.
- ↑ TheCable | Nigeria's independent online newspaper". TheCable. Retrieved 2020-04-03.
- ↑ "Plus TV Africa to broadcast on StarTimes across Africa". Premium Times. Retrieved 13 June 2019.