Jump to content

Popoola Olufemi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Popoola Simeon Olufemi ɗan siyasan Najeriya ne. A yanzu haka ya zama ɗan Majalisar Jiha mai wakiltar mazaɓar Boripe/Boluwa-Duro ta Jihar Osun a majalisar wakilai ta ƙasa ta 10. [1] [2]

  1. Ezediuno, Francis (2023-03-19). "Osun Assembly election: Olufemi of APC wins Boripe/Boluwaduro state constituency". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.
  2. Nation, The (2019-03-14). "Osun lawmaker-elect thanks constituents". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.