Porfirio Becerril
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Mexico |
| Country for sport (en) | Mexico |
| Suna | Porfirio |
| Shekarun haihuwa | 31 ga Yuli, 1955 |
| Sana'a |
competitive diver (en) |
| Wasa |
diving (en) |
| Participant in (en) |
1976 Summer Olympics (en) |
Porfirio Becerril (an haife shi ranar 31 ga watan Yulin Shekara ta 1955) tsohon ɗan wasan nutse ne na Mexico wanda ya fafata a wasannin Olympics guda biyu: Gasar Olympics ta lokacin bazarar 1972 da Gasar Olympics ta bazarar 1976. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Porfirio Becerril". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 18 May 2012.