Qasim al-Raymi
Appearance
2015 - 2020 ← Nasir al-Wuhayshi (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa |
As Salafiyah District (en) | ||
| ƙasa | Yemen | ||
| Harshen uwa | Larabci | ||
| Mutuwa |
Wald Rabi' District (en) | ||
| Yanayin mutuwa |
unnatural death (en) | ||
| Karatu | |||
| Harsuna | Larabci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a |
condottiero (en) | ||
| Aikin soja | |||
| Ya faɗaci |
Al-Qaeda insurgency in Yemen (en) Yakin Basasar Yemeni (2014-Yanzu) | ||
| Imani | |||
| Addini | Musulunci | ||
Qasim Yahya Mahdi al-Raymi (Script error: The function "langx" does not exist.; an haife shi ranar 5 ga watan Yuni, 1978 - 29 ga watan Janairu, 2020) ya kasance ɗan gwagwarmayar Yemen wanda ya kasance sarkin al-Qaeda a yankin Larabawa (AQAP).[1] Al-Raymi na ɗaya daga cikin mutane 23 da suka tsere acikin kurkuku na 3 ga Fabrairu 2006 a Yemen, tare da wasu sanannun mambobin al-Qaeda. Al-Raymi yana da alaƙa da fashewar bam na watan Yuli shekarata 2007 wanda ya kashe masu yawon bude ido takwas na Spain. Bayan ya yi aiki a matsayin kwamandan soja na AQAP, an kara al-Raymi zuwa jagora bayan mutuwar Nasir al-Wuhayshi a ranar 12 ga watan Yuni shekarata 2015.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "AQAP confirms death of senior leader". The Long War Journal. 16 June 2015. Retrieved 12 May 2016.