Qu Feifei
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa |
Shenyang (en) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Sin | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Sinanci | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 1.67 m | ||||||||||||||||||||||
Qu Feifei (simplified Chinese 曲飞 Traditional Chinese 曲飛飛 : ; an haife shi a ranar 18 ga watan Mayu, na shekarar 1982, a Shenyang, Liaoning) ƴar wasan kwallon kafa ce a ƙasar Sin wanda ta fafata a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2004.
A shekara ta 2004, ta kammala ta tara tare da tawagar ƙasar Sin a Gasar mata. Ta buga wasannin biyu.