Jump to content

Qudus Onikeku

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Qudus Onikeku
Rayuwa
Haihuwa Lagos,, 1984 (39/40 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a mai rawa da Mai tsara rayeraye
qudusonikeku.com

Qudus Onikeku ɗan raye-raye ne kuma ɗan wasan kwaikwayo ne na Najeriya wanda aka siffanta shi a matsayin “mawaƙi mai ƙima”.[1] Ya kasance daya daga cikin masu fasaha uku da aka gayyata zuwa fitowar Najeriya ta farko a Venice Biennale na 2017.[1][2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. "Meet Peju Alatise, Qudus Onikeku & Victor Ehikhamenor - Artists at Nigeria's Debut at the 57th Venice Biennale - BellaNaija". www.bellanaija.com (in Turanci). 27 March 2017. Retrieved 2017-12-08.
  2. Orubo, Daniel (2017-03-24). "Meet The Nigerian Artists Set To Make History At The Venice Biennale". Konbini Nigeria (in Turanci). Archived from the original on 1 July 2019. Retrieved 2017-12-08.