Rafael Assis

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rafael Assis
Rayuwa
Haihuwa Belo Horizonte (en) Fassara, 18 ga Augusta, 1990 (33 shekaru)
ƙasa Brazil
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
S.C. Braga (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 70 kg
Tsayi 170 cm

Rafael Henrique Assis Cardoso, wanda aka sani da Rafael Assis (an haife shi 31 Oktoban shekarar 1990) shi ne kuma ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Brazil wanda ke taka leda a Braga B.

Klub din[gyara sashe | gyara masomin]

Ya fara zama kwararren dan wasa a Campeonato Carioca don Olaria a ranar 19 ga Janairun shekarar 2013 a wasa da Audax Rio .

Ya fara buga wasan farko na Primeira Liga na Chaves a ranar 4 ga Satumbar shekarar 2016, lokacin da ya buga dukkan wasan a karawar da suka doke Nacional da ci 1-0.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]