Ragon maza
Appearance
Ragon maza | |
---|---|
| |
Conservation status | |
![]() Least Concern (en) ![]() | |
Scientific classification | |
Class | Aves |
Order | Cuculiformes (mul) ![]() |
Dangi | Cuculidae (mul) ![]() |
Genus | Centropus (mul) ![]() |
jinsi | Centropus senegalensis Linnaeus, 1766
|
General information | |
Nauyi | 12.3 g |




Ragon maza ko ragon-maza[1] (Centropus senegalensis) tsuntsu ne wanda yake da fukafukai amma baya iya dogon tashi a sama idan yana tafiya,yana da saurin gajiya,wannan dalilin hausawa suke ce masa ragon maza.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Roger Blench, "Hausa bird names", rogerblench.info.