Rags and Tatters

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rags and Tatters
Asali
Lokacin bugawa 2013
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara independent film (en) Fassara
During 87 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Ahmad Abdalla
Marubin wasannin kwaykwayo Ahmad Abdalla
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Mohamed Hefzy (en) Fassara
External links
visitfilms.com…
Chronology (en) Fassara

Microphone (fim) Rags and Tatters Decor (en) Fassara

Rags and Tatters ( Larabci: فرش وغطا‎ ), ( fassara. farš wa-ġaṭa) fim ne na wasan kwaikwayo na Masar a shekarar 2013 wanda Ahmad Abdalla ya rubuta kuma ya ba da Umarni. An nuna shi a cikin sashen Cinema na Duniya na zamani a 2013 Toronto International Film Festival.[1][2] An kuma zaɓi fim ɗin a London Film Festival da Abu Dhabi Film Festival a gasar da aka gudanar a hukumance. A watan Nuwamba 2013, fim ɗin ya lashe Grand Prix (The Goldne Antigone) a bikin Fim na Montpellier.[3]

Yan wasan shirin[gyara sashe | gyara masomin]

Sharhi[gyara sashe | gyara masomin]

Fim ɗin yana da duba mai kyau a cikin jaridu na duniya kamar Variety, The Guardian da Huffington Post .[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Rags and Tatters". TIFF. Archived from the original on 3 September 2013. Retrieved 26 August 2013.
  2. "Toronto Adds 75+ Titles To 2013 Edition". Indiewire. Retrieved 26 August 2013.
  3. "Montpellier - Cinemed 2013 : Antigone d'or décerné au film égyptien "Rags and Tatters"". midilibre. Retrieved 10 November 2013.
  4. "Best of Toronto 2013: Ahmed Abdallah's Rags and Tatters". The Huffington Post. 10 September 2013. Retrieved 1 March 2016.

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]