Rania Aouina
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa |
Medenine (en) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Tunisiya | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||
Rania Aouina (Arabic; an haife ta a ranar 5 ga watan Mayu shekara ta 1994) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Tunisia wacce ke taka leda a matsayin 'ɗan wasan tsakiya a kungiyar mata ta Faransa ta Division 2 Thonon Évian FC da kuma tawa gar mata ta ƙasar Tunisia.[1]
Ayyukan kulob din
[gyara sashe | gyara masomin]Aouina ta buga wa Strasbourg Vauban, Saint-Denis da Thonon Évian wasa a Faransa.[2]
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Aouina ta buga wa Tunisia a babban matakin a lokacin da aka samu cancantar gasar cin kofin mata ta Afirka sau biyu (2014 da 2016).[3][2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Rania Aouina". Footofeminin.fr (in Faransanci). Retrieved 9 August 2021.
- ↑ 2.0 2.1 "Competitions - African Women Championship, Cameroon 2016 - Match Details". Archived from the original on 11 March 2021. Retrieved 23 March 2024.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
- ↑ "Competitions - AWC 2014 Qualifiers (2014) - Match Details". Archived from the original on 23 July 2020. Retrieved 23 March 2024.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)