Rasmus Højlund
Rasmus Højlund | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Kwapanhagan, 4 ga Faburairu, 2003 (21 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Daular Denmark | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahaifi | Anders Højlund | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Ahali | Emil Højlund (en) da Oscar Højlund (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Danish (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 9 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 191 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
IMDb | nm15326717 |
Rasmus Højlund (An haifeshi ranar 4 ga watan Afrilu, 2005) kwararen dan wasan kwallon Kafa ne, wanda ke bugawa kungiyar Manchester united ta kasar Ingila Wasa.
Aikin sa na kungiya
[gyara sashe | gyara masomin]Copenhagan Hojlund an haife shi a garin copenhagan, ya fara buga wasa tun yana yaro a kunkiyar,daga bisani ya fara bugawa a matsayin kwararen dan kwallo da kungiyar yana shekara 17 a shekarar 2020
stum Graz
A shekarar 2022,ya koma kungiyar dake buga kwallo a kasar germany a gasar bundesliga,inda ya samu nasarar zura kwalaye har 12 cimin wasa 21
Atlanta
Hojlund ya rattaba hannu da kungiyar atlanta a watan august shekarar 2022,akan kudi £17,000,000,inda yaci kwallan sa ta farko da kungiyar a 5 ga watan satumba akan nasara da sukayi ga kungiyar monza, da ci 2-1.
Manchester united
Hojlund ya kulla yarjejeniy da kungiyar manchester uniter a shekarar 2022/2023, akan kudi £64,000,000,inda ya kasance yasamu nasarar zura kwallo 9 a kungiyar premier sanan kwallo 5 a gasar zakarun nahiyr turai ,
Yakasance dan kwallon da ya fara zura kwlo a nasarr da kungiyar manchester da samu ga kungiyar westharm da ci3-0
Rayuwarshi ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]Yana da dan uwansa ,wanda suke tagwaye kuma dukansu yan kwallo ne wanda suke bugawa kungiyar copehengan
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]1-https://denstoredanske.lex.dk/Rasmus_H%C3%B8jlund
2-https://www.uefa.com/european-qualifiers/teams/players/250130221--rasmus-hojlund/
3-https://int.soccerway.com/players/rasmus-winther-hojlund/634840/