Jump to content

Rasmus højlund

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rasmus højlund
Rayuwa
Haihuwa Kwapanhagan, 4 ga Faburairu, 2003 (21 shekaru)
ƙasa Kingdom of Denmark (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Anders Højlund
Ahali Emil Højlund (en) Fassara da Oscar Højlund (en) Fassara
Karatu
Harsuna Danish (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
F.C. Copenhagen (en) Fassara2020-2022190
  Denmark national association football team (en) Fassara2022-147
  SK Sturm Graz (en) Fassaraga Janairu, 2022-ga Augusta, 2022189
Atalanta B.C.27 ga Augusta, 2022-29 ga Yuli, 2023329
Manchester United F.C.29 ga Yuli, 2023-unknown value3010
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 11
Tsayi 1.91 m
IMDb nm15326717

'Rubutu mai gwaɓi'Rasmus højlund Dan kwallo Ne ,Wanda aka Haifa a 4 ga watan afrelun shekarar 2005,a kasar Denmark Ne, kuma kwararen dan kwallo Wanda yake bugawa kungiyar Manchester united ta kasar engla

Aikin sa na kungiya[gyara sashe | gyara masomin]

Copenhagan

Hojlund an haife shi a garin copenhagan, ya fara buga wasa tun yana yaro a kunkiyar,daga bisani ya fara bugawa a matsayin kwararen dan kwallo da kungiyar yana shekara 17 a shekarar 2020

stum Graz

A shekarar 2022,ya koma kungiyar dake buga kwallo a kasar germany a gasar bundesliga,inda ya samu nasarar zura kwalaye har 12 cimin wasa 21

Atlanta

Hojlund ya rattaba hannu da kungiyar atlanta a watan august shekarar 2022,akan kudi £17,000,000,inda yaci kwallan sa ta farko da kungiyar a 5 ga watan satumba akan nasara da sukayi ga kungiyar monza, da ci 2-1.

Manchester united

Hojlund ya kulla yarjejeniy da kungiyar manchester uniter a shekarar 2022/2023, akan kudi £64,000,000,inda ya kasance yasamu nasarar zura kwallo 9 a kungiyar premier sanan kwallo 5 a gasar zakarun nahiyr turai ,

Yakasance dan kwallon da ya fara zura kwlo a nasarr da kungiyar manchester da samu ga kungiyar westharm da ci3-0

Rayuwarshi ta sirri[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da dan uwansa ,wanda suke tagwaye kuma dukansu yan kwallo ne wanda suke bugawa kungiyar copehengan

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

1-https://denstoredanske.lex.dk/Rasmus_H%C3%B8jlund

2-https://www.uefa.com/european-qualifiers/teams/players/250130221--rasmus-hojlund/

3-https://int.soccerway.com/players/rasmus-winther-hojlund/634840/