Reem Freinah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Reem Freinah
Rayuwa
ƙasa State of Palestine (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Mai kare hakkin mata

Reem Omar Frainah ko mwace akafi yawancin sani da Reem Frainah, ta kasance yar asalin Falastin ce, mai rajin kare hakkin dan'adam.[1] Ita ce kuma Babban Darakta na kungiyar Kungiyar Aisha don kare Mata da Yara, wata ƙungiyar mata ta Falasdinu mai zaman kanta da ke aiki don cimma daidaituwa tsakanin mata da maza ta hanyar karfafa tattalin arziƙin da taimakon psychosocial ga ƙungiyoyi a Zirin Gaza tare da mai da hankali kan Zirin Gaza da yankin Arewa .[1][2]

Ita ce tsohuwar mai kula da shirye-shirye na kungiyar A'isha ta mata da kariyar yara lokacin da ta fara a zaman wata hukuma mai zaman kanta a shekarar 2009. A shekara ta 2011, ta kammala digirin digirgir a cikin ilimin likitanci, daga baya ta zama Babban Darakta na AISHA. Mafi yawan ayyukanta sun hada da koyarwa, da kuma samar da aiyuka da yawa ga mata da kananan yara da ke fama da rikici a Gaza.[3]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 "Aisha Association for Woman and Child Protection". aisha.ps.
  2. Frainah, Reem. "Palestinian Women Facing Odds". United Nations Office for the Coordination of Humanitarian Affairs.
  3. "Palestinian woman: defenseless before the law and the occupation -". pikara magazine (in Sifaniyanci). 2016-08-04.
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.