Reiki Kushida

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Reiki Kushida
Rayuwa
Haihuwa 1952 (71/72 shekaru)
ƙasa Japan
Ƴan uwa
Abokiyar zama Yoshio Kushida (en) Fassara
Sana'a
Sana'a amateur astronomer (en) Fassara

Reiki Kushida (串田 麗樹, Kushida Reiki) ita yar kasar ce Japanese amateur astronomer, discoverer of supernovas such as 1991bg (the itace farkon mace da tafara sanin ilimin taurari ), kuma co-discoverer of 4875 Ingalls, a Flora asteroid from the main-belt.

Reiki Kushida ta auri masanin ilmin taurari Yoshio Kushida mai binciken 4875 Ingalls dan ƙwararren mai gano ƙananan taurari da tauraron dan adam da kansa. Asteroid 5239 Reiki, wanda masanin astronomer Shun-ei Izumikawa ya gano, an ba shi suna a cikin girmamawarta a ranar 6 Fabrairu 1993 ( M.P.C. 21610 ).

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]