Jump to content

Rhoda Mulaudzi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rhoda Mulaudzi
Rayuwa
Haihuwa Venda (en) Fassara, 2 Disamba 1989 (35 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Mamelodi Sundowns F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 154 cm
Rhoda Mulaudzi Acikin Filin Wasa
Rhoda Mulaudzi

Rhoda Mulaudzi [1] (an haife ta a ranar 2 ga watan Disamba shekara ta 1989) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga kulob din Belarusian FC Dinamo Minsk da kuma ƙungiyar mata ta Afirka ta Kudu . [2] [3] [4] [5] [6]

Aikin kulob

[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 20 ga watan Agusta 2018, Canberra United ta sanar da cewa sun sanya hannu kan Mulaudzi don 2018-19 W-League Season . Ta shiga kulob din tare da 'yar Afirka ta Kudu Refiloe Jane ; su ne ‘yan wasa na farko daga Afirka ta Kudu da suka taka leda a gasar W-League. [7]

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Mulaudzi ta fara bugawa kasar Afirka ta Kudu babbar wasa a gasar cin kofin nahiyar Afirka na shekarar 2015 a ranar 7 ga watan Satumban shekarar a wasan da suka tashi 1-1 da Kamaru.

  1. "Rhoda Mulaudzi". CAF. Retrieved 14 March 2019.
  2. "Mulaudzi Reveals Career Challenges & Insights Into Historic Downs Return". soccerladuma.co.za. Archived from the original on 2022-09-08. Retrieved 2024-03-22.
  3. "Rhoda Mulaudzi talks growth, challenges and Belarus". news24.com.
  4. "Banyana Banyana striker Mulaudzi thought Uefa Champions League dream was a scam". goal.com.
  5. "The African Princess In Football". forbesafrica.com.
  6. "Canberra United resurrects international career of Rhoda Mulaudzi". smh.com.au.
  7. "All of the Westfield W-League signings for 2018/19 so far". 30 August 2018. Archived from the original on 10 April 2019. Retrieved 30 September 2018.