Rift (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rift (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2019
Asalin suna Rift
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Biodun Stephen

Rift fim ɗin Najeriya ne na 2019 wanda Biodun Stephen ya ba da umarni kuma Elizabeth Uhuegbu ta shirya.[1][2]

Makirci[gyara sashe | gyara masomin]

Fim ɗin ya ba da labarin yadda ma’aurata suke zaune cikin jin dadi har sai da mutumin ya fara nisanta kansa da matar. Matar ta ji mijin nata yana yaudararta don haka sai ta yanke shawarar kusantarsa amma abin ya ci tura. Wani mutum kuma ya shigo cikin hoton matar, wanda ya haifar da ƙalubale da yawa.[3][4]

Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Edo Odigie
  • Kenneth Okolie
  • Emem Ufot
  • Eloho Festus
  • Ray Emodi
  • Biodun Stephen

Magana[gyara sashe | gyara masomin]

  1. nollywoodreinvented (2019-08-27). "Rift". Nollywood REinvented (in Turanci). Retrieved 2019-11-15.
  2. Rift [Part 2] Latest 2019 Nigerian Nollywood Drama Movie (in Turanci), retrieved 2019-11-15
  3. "Rift – Latest 2019 Nigerian Nollywood Drama Movie". Nigeria News (News Reader) (in Turanci). Retrieved 2019-11-15.
  4. Rift [Part 2] Latest 2019 Nigerian Nollywood Drama Movie (in Turanci), 2019-09-03, archived from the original on 2019-11-15, retrieved 2019-11-15