Jump to content

Asibitin Dental da Maxillofacial na Jihar Ribas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Asibitin Dental da Maxillofacial na Jihar Ribas
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar rivers
Ƙananan hukumumin a NijeriyaPort Harcourt (karamar hukuma)
Port city (en) FassaraPort Harcourt
Coordinates 4°49′N 7°01′E / 4.81°N 7.01°E / 4.81; 7.01
Map
History and use
OpeningNuwamba, 2012
Ƙaddamarwa2013
Karatun gine-gine
Style (en) Fassara International Style (en) Fassara
Floors 4
Asibitin Dental da Maxillofacial na Jihar Ribas

Asibitin Dental da Maxillofacial na Jihar Ribas (RSDMH) dake Garrison, Fatakwal, asibitin kwararru ne na Najeriya da aka buɗe a hekarar 2013 don ba da sabis na dental, oral and maxillofacial ga jama'a. Asibitin mallakin gwamnatin jihar Rivers ne kuma ana ɗaukarsa irinsa na farko a yankin kudu da hamadar Sahara.[1][1]

Asibitin na ɗaya daga cikin manyan cibiyoyin kiwon lafiya a jihar da ke ƙarƙashin kulawar cibiya kula da cututtuka ta ƙasa da ƙasa (ITCC). Gininsa yana da hawa huɗu.[2][1][3]

  • Jerin asibitocin Fatakwal
  1. 1 2 3 "Newly-built N2bn dental hospital excites Port Harcourt residents". Punchng.com. Punch Nigeria Limited. 10 November 2012. Archived from the original on 14 July 2014. Retrieved 15 July 2014.
  2. "PH, New Hub For Medical Tourism". The Tide. Port Harcourt: Rivers State Newspaper Corporation. 4 February 2013. Retrieved 15 July 2014.
  3. Hospitals Archived 19 ga Yuli, 2014 at the Wayback Machine