Jump to content

Robert Malm

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Robert Malm
Rayuwa
Haihuwa Dunkirk (en) Fassara, 21 ga Augusta, 1973 (50 shekaru)
ƙasa Faransa
Togo
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
R.C. Lens (en) Fassara1990-1993
USL Dunkerque (en) Fassara1993-199470
USF Fécamp (en) Fassara1994-1996
Stade Briochin (en) Fassara1996-1997234
F.C. Lorient (en) Fassara1997-19983916
Toulouse FC (en) Fassara1998-1999292
ASOA Valence (en) Fassara1999-2000213
F.C. Lorient (en) Fassara1999-1999141
FC Gueugnon (en) Fassara2000-2001133
E.S. Wasquehal (en) Fassara2001-20023710
Grenoble Foot 38 (en) Fassara2002-2005
  Stade Brestois 29 (en) Fassara2005-20065519
  Montpellier Hérault Sport Club (en) Fassara2006-2008395
  Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Togo2006-200820
Nîmes Olympique (en) Fassara2008-20095422
AS Cannes (en) Fassara2009-2010101
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 179 cm

Robert Ismaël Kobla Malm (an haife shi a ranar 21 ga watan Agusta 1973) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasan gaba. An haife shi a Faransa, ya wakilci Togo a matakin kasa da kasa.[1]

Aikin kulob

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Malm a Dunkerque, Faransa. A cikin watan Janairu 2008, ya rattaba hannu a kulob ɗin Nîmes Olympique, wanda a baya ya ƙare kwangilarsa da kulob ɗin Montpellier HSC ta hanyar amincewar juna. A ranar 24 ga watan Agusta 2009, AS Cannes ya rattaba hannu kan dan wasan gaban Togo daga Nîmes kan yarjejeniyar shekaru biyu.

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Malm ya kasance memba na tawagar kasar Togo. An kira shi zuwa gasar cin kofin duniya ta shekarar 2006.

  1. "2006 FIFA World Cup Germany: List of Players: Togo" (PDF). FIFA. 21 March 2014. p. 28. Archived from the original (PDF) on 10 June 2019. Retrieved 9 June 2019.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]