Rocky Dawuni
Appearance
Rocky Dawuni | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ghana, 17 Oktoba 1968 (56 shekaru) |
ƙasa | Ghana |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Twi (en) |
Sana'a | |
Sana'a | singer-songwriter (en) |
Artistic movement | reggae (en) |
Kayan kida | murya |
Rocky Dawuni (an haife shi ranar 22 ga watan Janairu, 1969) mawaƙi ne Dan Ghana, Wanda aka zaba a Grammy sau uku, marubucin waƙa da mai tsara rikodin wanda ke yin sautin sautin sa hannu 'Afro Roots' wanda shine cakuda Reggae, Afrobeats, Highlife da Soul music. A halin yanzu yana zaune tsakanin Ghana da Los Angeles. Rocky dan wasan Grammy ne da aka zaba sau uku kuma mai fafutuka.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.