Rodrigue Moundounga
Appearance
Rodrigue Moundounga | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Libreville, 28 ga Augusta, 1982 (42 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Gabon | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | fullback (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 173 cm |
Rodrigue Moundounga (an haife shi ranar 28 ga watan Agusta 1982) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Gabon wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta CF Mounana.[1]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]An haife shi a Libreville, Moundounga ya taka leda a Gabon ƙasar sa ta haihuwa da kungiyoyin USM Libreville, Delta Téléstar, FC 105 Libreville da AS Mangasport, kafin ya koma Olympique Béja ta Tunisia a shekarar 2010.
Moundounga ya buga wasanni da dama ga kungiyar kwallon kafa ta Gabon. Ya buga wasa a gefen da ya gama na uku a gasar CEMAC ta 2005.[2] [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Rodrigue Moundounga at National-Football-Teams.com
- Rodrigue Moundounga – FIFA competition record