Rolf Steiner
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | München, 3 ga Janairu, 1933 (92 shekaru) |
| ƙasa | Jamus |
| Karatu | |
| Harsuna | Jamusanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | soja |
| Aikin soja | |
| Ya faɗaci |
Yaƙin Aljeriya Yaƙin basasan Najeriya French Indochina (en) First Sudanese Civil War (en) |
Rolf Steiner , (an haifeshi ranar 3 ga watan Janairu, 1933) ɗan ƙasar Jamus ne wanda yayi ritaya daga aikin sojan haya. Ya fara aikinshi na sojan haya a ƙungiyar manyan sojoji na Faransa sojin na ƙasashen Vietnam, Misra, da kuma Algeria.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.