Romain Métanire

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Romain Métanire
Rayuwa
Haihuwa Metz, 28 ga Maris, 1990 (33 shekaru)
ƙasa Faransa
Madagaskar
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Metz (en) Fassara2010-20161612
K.V. Kortrijk (en) Fassara2016-2016180
  Stade de Reims (en) Fassara2017-2019590
  Madagascar national football team (en) Fassara2018-
  Minnesota United FC (en) Fassara2019-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Nauyi 73 kg
Tsayi 178 cm
Romain Métanire a yayin fafatawa

Romain Métanire (an haife shi a shekara ta 1990 a birnin Metz, a ƙasar Faransa) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Madagaskar. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Madagaskar daga shekara ta 2018.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.