Rommel Pacheco

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rommel Pacheco
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Mexico
Country for sport (en) Fassara Mexico
Sunan asali Rommel Pacheco
Sunan dangi Pacheco
Shekarun haihuwa 12 ga Yuli, 1986
Wurin haihuwa Mérida (en) Fassara
Sana'a Olympic competitor (en) Fassara, ɗan siyasa, ɗan kasuwa, competitive diver (en) Fassara da swimmer (en) Fassara
Muƙamin da ya riƙe Member of the Chamber of Deputies of Mexico (en) Fassara
Ilimi a Universidad Anahuac México Campus Sur (en) Fassara da Universidad Anáhuac (en) Fassara
Residence (en) Fassara Mérida (en) Fassara
Ɗan bangaren siyasa National Action Party (en) Fassara da National Regeneration Movement (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara

Rommel Agmed Pacheco Marrufo (an haife shi ranar 12 ga watan Yulin 1986) ɗan ƙasar Mexico ne. Shi ne wanda ya lashe lambar zinare a dandalin mita 10 a wasannin Pan American na shekarar 2003. A gasar Olympics ta lokacin zafi na shekarar 2004 ya kammala a matsayi na 10 a cikin dandali na mita 10 da ginshiƙin mita 3. A gasar Olympics ta lokacin zafi na shekarar 2008 ya ƙare a matsayi na 8 a dandalin mita 10.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  • Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Rommel Pacheco". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Rommel Pacheco at World Aquatics
  • Rommel Pacheco at Olympics at Sports-Reference.com (archived)
  • Official website