Ron Polonsky
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
חֵיפָה (mul) |
| ƙasa | Isra'ila |
| Ƴan uwa | |
| Ahali |
Lea Polonsky (en) |
| Karatu | |
| Makaranta | Jami'ar Stanford |
| Harsuna | Ibrananci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
swimmer (en) |
Ron Polonsky ( Hebrew: רון פולונסקי ; an haife shi 28 Maris 2001) ɗan wasan ninkaya ne na Isra'ila . Ya yi takara a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2020 .

Ƙanwarsa Lea Polonsky ita ma 'yar wasan ninkaya ce.