Roubaix

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Ma'aikatar magajin gari

Roubaix ne wani tsohon masana'antu gari, a arewacin Faransa, kusa da iyakar Beljik. Yawan mutanen da suke garin Roubaix ya haura kimanin mutane 95,866 a kidayar da aka yi a shekara ta 2013.

Waje mahada[gyara sashe | Gyara masomin]