Roy Clay
Appearance
Roy Clay | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kinloch (en) , 1929 |
Mutuwa | 22 Satumba 2024 |
Karatu | |
Makaranta | Saint Louis University (en) 1951) Digiri a kimiyya : Lissafi |
Sana'a | |
Sana'a | injiniya da computer scientist (en) |
Employers | Hewlett-Packard (1965 - |
Roy Lee Clay Sr. (Agusta 22, 1929 - Satumba 22, 2024) ɗan Amurka masanin kimiyyar kwamfuta ne kuma mai ƙirƙira. Ya kasance memba ne wanda ya kafa sashin kwamfuta a Hewlett-Packard, inda ya jagoranci tawagar da ta kirkiri karamin kwamfuta na HP 2116A 16-bit. Ya yi aiki a matsayin Babban Jami'in Gudanarwa na ROD-L Electronics, mai kera kayan gwajin lafiyar lantarki.