Royal Air Maroc

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Royal Air Maroc
AT - RAM

Les ailes du Maroc
Bayanai
Iri kamfanin zirga-zirgar jirgin sama
Ƙasa Moroko
Aiki
Mamba na African Airlines Association
Ɓangaren kasuwanci
Used by
Mulki
Babban mai gudanarwa Abdelhamid Addou (en) Fassara
Hedkwata Casablanca-Anfa Airport (en) Fassara
Tsari a hukumance joint-stock company (en) Fassara
Mamallaki Cabinet of Morocco (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 18 ga Yuni, 1957
Founded in Casablanca

royalairmaroc.com

Jirgin kamfanin

Royal Air Maroc kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Casablanca, a ƙasar Moroko. An kafa kamfanin a shekarar 1957. Yana da jirage sama sittin, daga kamfanonin ATR, Boeing da Embraer.