Run Baby Run (fim na 2006)
Appearance
Run Baby Run (fim na 2006) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2006 |
Asalin suna | Run Baby Run |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Ghana |
Characteristics | |
Genre (en) | action film (en) |
During | 128 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Emmanuel Apea |
Marubin wasannin kwaykwayo | John Apea |
'yan wasa | |
External links | |
Run Baby Run wani fim ne na wasan kwaikwayo na Ghana wanda Emmanuel Apea ya ba da Umarni, tare da John Apea.[1][2] Fim ɗin ya samu sunayen mutane 8 kuma ya lashe kyaututtuka 4 a gasar cin kofin fina-finai ta Afirka a shekarar 2008, ciki har da kyautuka na mafi kyawun hoto da mafi kyawun darakta da kuma mafi kyawun wasan kwaikwayo.[3][4][5][6]
Makirci
[gyara sashe | gyara masomin]Enoch Sarpong Jr., ɗalibi ɗan ƙasar Ghana da ke zaune a Birtaniya, ya kai ziyara ga ƙanwarsa daga Ghana, wadda ta yi kuskure ta dauko akwati a filin jirgin sama. Akwatin yana ɗauke da hodar iblis mai yawa. Enoch ya yanke shawarar sayar da magungunan, duk da haka nan da nan masu mallakar magungunan sun haɗu da shi, suna fatattakar shi a duk faɗin Birtaniya da Ghana.[7]
Yan wasan shirin
[gyara sashe | gyara masomin]- John Apea - Enoch Sarpong Jr.
- Evelyn Addo - Nina
- Fred Johnson - Gator
- Collins Agyeman Sarpong - Cephas
- Kofi Bucknor - Topp Dogg
- Kojo Dadson - Enoch Sarpong Snr
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Student's film wins four African Oscars". Nouse. York, UK: Nouse. Retrieved 21 February 2011.
- ↑ "Home Sweet Home...The show you can't get enough of". The Statesman. Accra, Ghana. Archived from the original on 17 July 2011. Retrieved 21 February 2011.
- ↑ "AMAA 2008 Winners". Africa Movie Academy Awards. Archived from the original on 23 October 2021. Retrieved 21 February 2011.
- ↑ Ogbu, Rachel (5 May 2008). "Abuja's Night Of Excellence". Newswatch. Lagos, Nigeria. Archived from the original on 14 July 2011. Retrieved 21 February 2011.
- ↑ "The new international movie from Revele Films: Run Baby Run". The Statesman. Accra, Ghana. 9 June 2006. Archived from the original on 17 July 2011. Retrieved 21 February 2011.
- ↑ Bondzi, Jacquiline Afua (16 February 2007). "'Run Baby Run' a Must-See Movie". AllAfrica.com. AllAfrica Global Media. Retrieved 21 February 2011.
- ↑ https://web.archive.org/web/20110717032801/http://www.thestatesmanonline.com/pages/news_detail.php?section=12&newsid=2470