Jump to content

Rupna Chakma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rupna Chakma
Rayuwa
Haihuwa Khagrachari District (en) Fassara, 2 ga Janairu, 2004 (20 shekaru)
ƙasa Bangladash
Karatu
Harsuna Bangla
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Bashundhara Kings Women (en) Fassara-
  Bangladesh women's national under-17 football team (en) Fassara-
  Bangladesh women's national football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Rupna Chakma (𑄢𑄪𑄛𑄴𑄚 👄👄👄👄👄👄👄) yar wasan ƙwallon ƙafa ce 'yar ƙasar Bangaladesh da ke taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Bangladesh da matan Bashundhara Kings . Ta kasance memba a cikin tawagar Bangladesh da ta lashe zinare a Gasar Mata ta shekara ta 2022 SAFF . An ba ta kyautar mai tsaron ragar gasar.

Chakma ya taka leda a kungiyar 'yan kasa da shekaru 16 a shekarar 2019.

Samfuri:Bashundhara Kings Women squad