Ruslan Yudenkov

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ruslan Yudenkov
Rayuwa
Haihuwa Gomel (en) Fassara, 28 ga Afirilu, 1987 (36 shekaru)
ƙasa Belarus
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FC Dnepr Mogilev (en) Fassara2005-200790
FC Spartak Shklov (en) Fassara2008-2008201
FC Vedrich-97 Rechytsa (en) Fassara2009-20104112
FC Gomel (en) Fassara2010-2011100
FC Slavia-Mozyr (en) Fassara2011-2013718
FC Granit Mikashevichi (en) Fassara2014-201451
FC Gorodeya (en) Fassara2014-2015220
FC Gomel (en) Fassara2016-Nuwamba, 202114516
  Belarus national football team (en) Fassara2021-2022100
FC Maktaaral (en) Fassaraga Maris, 2022-Disamba 2023511
FC Kaisar (en) Fassaraga Faburairu, 2024-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 6
Nauyi 78 kg
Tsayi 187 cm

 

Rubutu mai gwaɓi Ruslan Yudenkov ( Belarusian  ; Russian: Руслан Юденков  ; an haife shi ne a ranar 28 ga watan Afrilu a shekarar 1987) ɗan ƙwallon ƙafa ne dan asalin kasar na Belarus da ke wasa a halin yanzu a kungiyar kwallon kafa ta Maktaaral .

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

Ya buga wasansa na farko a kungiyar kwallon kafa ta Belarus a ranar 8 ga watan Oktoba shekarar 2021 a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya da Estonia .

Girmamawa[gyara sashe | gyara masomin]

Gomel

  • Kofin Belarus : 2010–11, 2021–22

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]