Ruth Ogbeifo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ruth Ogbeifo
Rayuwa
Haihuwa Delta, 18 ga Afirilu, 1972 (51 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a weightlifter (en) Fassara
Tsayi 161 cm

Ruth Ogbeifo (an haife ta 18 ga watan Afrilu, shekara ta alif 1972A.c), mai ɗaukar nauyi ne a Najeriya.

A Gasar Cin Kofin Duniya ta shekarar 1999, a rukunin kilogiram 75 ta ci lambobin tagulla a kwace, tsafta da jerk, da ma duka.[1][2]

Ta yi takara a ajin nauyin kilogiram 75 a wasannin Olympics na lokacin bazara na shekara ta 2000 kuma ta lashe lambar azurfa, tare da jimillar kilo 245.0.[3][4][5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Weight on their shoulders". BBC Sport Online. 2000-08-17. Retrieved 2009-01-21.
  2. "World Championships Women: -75 kg". Sports123.com. Archived from the original on 2007-11-22.
  3. "Ruth Ogbeifo". sports-reference.com. Archived from the original on 2020-04-18. Retrieved 2009-01-21.
  4. "Urrutia lifts 245kg, gold and Colombia". CNN Sports Illustrated. Agence France-Presse. 2000-09-20. Archived from the original on 2012-10-24. Retrieved 2009-01-21.
  5. "Colombia picks up historic gold". BBC Sport Online. 2000-09-20. Retrieved 2009-01-21.