Jump to content

Sónia Ndoniema

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sónia Ndoniema
mutum
Bayanai
Jinsi mace
Ƙasar asali Angola
Suna Sónia (en) Fassara
Sunan dangi Ndoniema
Shekarun haihuwa 15 Satumba 1985
Wurin haihuwa Luanda
Harsuna Portuguese language
Sana'a basketball player (en) Fassara
Matsayin daya buga/kware a ƙungiya power forward (en) Fassara
Work period (start) (en) Fassara 2002
Mamba na ƙungiyar wasanni C.D. Primeiro de Agosto (en) Fassara
Wasa Kwallon kwando

Sónia Sebastião Guadalupe Ndoniema (an haife shi a ranar 15 ga watan Satumban 1985)[1] ƙwararren ɗan wasan ƙwallon kwando ne na ƙasar Angola.[2] A gasar Olympics ta lokacin rani ta shekarar 2012, ta fafata a cikin tawagar ƙwallon kwando ta mata ta Angola a gasar mata. Tana 6 kafa 2 inci tsayi.

Sónia ta auri ɗan wasan ƙwallon kwando ɗan ƙasar Angola Edson Ndoniema.