Jump to content

Saïkati

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Saïkati
Asali
Lokacin bugawa 1992
Asalin harshe Harshen Swahili
Ƙasar asali Kenya
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 90 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Anne Mungai (en) Fassara
External links

Saïkati fim ne da aka shirya shi a shekarar 1992 na ƙasar Kenya wanda mai shirya fim Anne Mungai ya ba da umarni. Shi ne fim na farko da wata mata mai shirya fina-finai ta yi a Nairobi.[1]

Labarin fim

[gyara sashe | gyara masomin]

Wata matashiya mace mai suna Masai tana da makomar da danginta suka ƙaddara don auren ɗan sarki/shugaba. Koyaya, tana shirin inganta kanta ta hanyar ilimi. Ta gudu daga ƙauyen don neman rayuwa mafi kyau a babban birnin, Nairobi, inda ta fuskanci ƙalubale da yawa.[2][3][4]

  • Esther Mutee
  • Regina Macharia
  • Eric Babu
  • Anthony Njuguna
  1. Steedman, Robin (2018). "Nairobi-based Female Filmmakers: Screen Media Production between the Local and the Transnational". In Kenneth W. Harrow; Carmela Garritano (eds.). A Companion to African Cinema. John Wiley & Sons. p. 316. ISBN 978-1-119-10031-7.
  2. Barlet, Olivier (1999-04-30). "Saïkati the Enkabanni". Africultures (in Faransanci). Retrieved 2019-11-02.
  3. Saïkati (in Turanci), retrieved 2019-11-02
  4. "SPLA | Saïkati the flying doctor". www.spla.pro. Retrieved 2019-11-02.