Sabah II Al-Sabah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sabah II Al-Sabah
4. emir of Kuwait (en) Fassara

1859 - Nuwamba, 1866
Jaber I Al-Sabah (en) Fassara - Abdullah II Al-Sabah (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Kuwait, 1784
ƙasa Kuwait
Daular Usmaniyya
Mutuwa Kuwait, Nuwamba, 1866
Ƴan uwa
Mahaifi Jaber I Al-Sabah
Yara
Yare House of Al Sabah (en) Fassara
Sana'a

Sheikh Sabah na II bin Jaber Al-Sabah (1784 - Nuwamba 1866), ya kasan ce kuma shi ne sarki na huɗu na Kuwait, yana mulki daga 1859 zuwa Nuwamba 1866. Shine babban ɗan Jaber I Al-Sabah wanda ya gaje shi. Sheikh Sabah ya sasanta tsakanin yarjejeniyar Anglo-Kuwaiti ta yarjejeniyar sulhu ta 1841.[ana buƙatar hujja]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Sabah II Al-Sabah
Born: 1784 Died: November 1866
Regnal titles
Magabata
{{{before}}}
{{{title}}} Magaji
{{{after}}}