Saharsa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Saharsa


Wuri
Map
 25°53′N 86°36′E / 25.88°N 86.6°E / 25.88; 86.6
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaBihar
Division in India (en) FassaraKosi division (en) Fassara
District of India (en) FassaraSaharsa district (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 156,540 (2011)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 41 m-48 m
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 852201
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 6478
hasumiyar Bauta ta saharsa
tashar jiragen kasa na saharsa
cikin garin saharsa

Birni ne da yake a karkashin jahar (Bihar) dake a gabashin kasar indiya, wadda itace jiha ta uku wajen yawan jama'a a kasar ta indiya, Wanda kuma akalla a kidayar shekarar 2011 tanada jumullar mutane 1,900,661 a birnin.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]