Saidu Samaila Sambawa
Appearance
|
| |||
ga Yuli, 2005 - ga Yuni, 2006 | |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa da minista | ||

Saidu Samaila Sambawa ɗan siyasar Najeriya ne, kuma mamba ne a jam'iyar (P.D.P) jagoranci ma'aikatar wasanni da ci gaban zamantakewa ta tarayyar Najeriya har zuwa lokacin da aka yi wa majalisar ministocin garambawul a cikin watan Yunin shekara ta 2006, inda aka maye gurbinsa da Bala Bawa Ka'oje.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Taiwo, Juliana (2006-06-23). "Kaoje Promises New Phase for Sports". This Day. Archived from the original on 2007-09-27. Retrieved 2006-07-16.