Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Saint-Maximin
Rayuwa Cikakken suna
Allan Irénée Saint-Maximin Haihuwa
Châtenay-Malabry (en) , 12 ga Maris, 1997 (27 shekaru) ƙasa
Faransa Karatu Harsuna
Faransanci Sana'a Sana'a
ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya Ƙungiyoyi
Shekaru
Wasanni da ya/ta buga
Ƙwallaye
France national under-16 association football team (en) 21 ga Janairu, 2013-1 ga Afirilu, 2013 11 3 AS Saint-Étienne (en) 1 ga Yuli, 2013-30 ga Yuli, 2015 17 0 France national under-17 association football team (en) 10 Satumba 2013-25 ga Maris, 2014 7 4 AS Monaco FC (en) 30 ga Yuli, 2015-7 ga Augusta, 2017 2 0 Hannover 96 31 ga Yuli, 2015-30 ga Yuni, 2016 18 1 SC Bastia (en) 29 ga Yuli, 2016-30 ga Yuni, 2017 36 3 France national under-20 association football team (en) 11 Nuwamba, 2016-1 ga Yuni, 2017 7 2 OGC Nice (en) 7 ga Augusta, 2017-2 ga Augusta, 2019 74 11 France national under-21 association football team (en) 1 Satumba 2017-24 ga Maris, 2019 7 0 Newcastle United F.C. (en) 2 ga Augusta, 2019-30 ga Yuli, 2023 111 12 Al-Ahli Saudi FC (en) 30 ga Yuli, 2023-
Muƙami ko ƙwarewa
winger (en) Lamban wasa
10 Tsayi
173 cm
Dan kwallo maximim
Allan Irénée Saint-Maximin (an haife shi 12 ga watan Maris, 1997) kwararren dan wasan kwallon kafa ne dan kungiyar wasan wallon kafar Al Ahli a Saudiyya. Ya taba bugawa Saint-Étienne, Monaco, Nice da Newcastle United.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta .
Saint-Maximin