Sajida Hussain Abubakar
Appearance
Sajida Hussain Abubakar, jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood.[1] fito a fim din da Tashar Arewa 24 take shiryawa Mai suna KWANA CASA'IN.[2] Ta daukaka sanadiyyar fim din ta fito a suna fa,iza Yar Jami'a diya ga Dan siyasa, budurwan malam Ali[3] daga Nan ta fara wasu fina finai a Masana'antar