Jump to content

Sakatariyar Idongesit Nkanga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sakatariyar Idongesit Nkanga

Sakatariyar Idongesit Nkanga wani rukunin ofishin gwamnati ne a Ibrahim Babangida (IBB) Avenue, Uyo, Jihar Akwa Ibom, Nijeriya.[1][2] An saka ma sakatariyar sunan tsohon gwamna, Idongesit Nkanga.

Har ila yau ana kiranta da rukunin Sakatariyar Jihar Akwa Ibom, ofishin gudanarwa ne na din-din-din na Gwamnatin Jihar Akwa Ibom,[3] don haka ne sakatariyar ke da mafi yawan Ma’aikatu ga Ma’aikatan Jihar Akwa Ibom. Ya zuwa 2019 akwai ma'aikatu 26 a sakatariyar Idongesit Nkanga,[4] tare da mata 5826 ma'aikatan gwamnati.

  1. Ukpong, Cletus (May 18, 2016). "NLC strike achieves partial success in Akwa Ibom - Premium Times Nigeria".
  2. "Akwa Ibom State Secretariat". Hotels.ng.
  3. "(COLUMN) Gov Udom, Secretariat Beatification Project And Workers Welfare -By Franklyn ISONG - Radar Newspaper". radarpapers.ng.[permanent dead link]
  4. "Ministries Agencies and Parastatals In Akwa Ibom State:: Nigeria Information & Guide". www.nigeriagalleria.com.