Sal Jobarteh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sal Jobarteh
Rayuwa
Haihuwa Huddinge Municipality (en) Fassara, 9 ga Maris, 1993 (31 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
CD San Roque de Lepe (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Sulayman "Sal" Jobarteh (an haife shi a ranar 9 ga watan Maris 1993) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta IFK Haninge. An haife shi a Sweden, Jobarteh yana wakiltar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Gambia.

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Jobarteh a ƙasar Sweden kuma dan asalin kasar Gambiya ne. Ya na cikin tawagar kwallon kafa ta Gambia a wasan sada zumunci da suka doke Guinea da ci 1-0 a ranar 7 ga watan Yuni 2019.

Rayuwa ta sirri[gyara sashe | gyara masomin]

Jobarteh ɗan'uwan ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne Alagie Sosseh.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]