Salal, Chadi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Salal, Chadi
Salal (fr)
سالل (ar)


Wuri
Map
 14°50′24″N 17°13′11″E / 14.84°N 17.2197°E / 14.84; 17.2197
Ƴantacciyar ƙasaCadi
Region of Chad (en) FassaraBahr el Gazel
Department of Chad (en) FassaraBahr el Gazel Nord (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 16,075 (2009)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 280 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Salal ( Larabci: سالل‎ ) wani gari ne a ƙasar Chadi, yana da nisan kilomita 380 (mil 240); a arewacin N'Djamena akan hanyar Faya-Largeau. Birnin Salal ne birni na biyu mafi girma bayan Moussoro a yankin Bahr el Gazel.

Wani sansanin soja ya taɓa zama a Salal a lokacin rikici da Libya a 1978.[1] A ranar 15 ga watan Afrilun 1978, dakarun FROLINAT, ƙarƙashin jagorancin Goukouni Oueddei, sun kwace Salal kafin su yi tattaki zuwa kudu a babban birnin kasar Chadi, N'Djamena.[2]

Alƙaluma[gyara sashe | gyara masomin]

Shekarar Yawan Jama'a[3]
1993 471
2009 4,996

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Burr, Millard; Collins, Robert O. (1 February 2008). Darfur: the long road to disaster. Markus Wiener Publishers. p. 123. ISBN 978-1-55876-470-5. Retrieved 19 January 2012.
  2. Brecher, Michael; Wilkenfeld, Jonathan (November 1997). A study of crisis. University of Michigan Press. p. 87. ISBN 978-0-472-10806-0. Retrieved 19 January 2012.
  3. "Chad: Regions, Cities & Urban Localities - Population Statistics, Maps, Charts, Weather and Web Information". www.citypopulation.de. Retrieved 2021-07-02.