Salama Is Okay

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Salama Is Okay
Asali
Lokacin bugawa 1937
Asalin suna سلامة في خير
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara comedy film (en) Fassara
During 105 Dakika
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Niazi Mostafa (en) Fassara
'yan wasa
External links

Salama Is Okay ko Salama tana da lafiya (kuma wani lokacin komai yana da kyau ) ( Larabci: سلامة في خير‎ , fassara. Salama fi Khayr) fim ne da aka yi a shekara 1937. Fim ɗin wasan barkwanci ne na darektan Masar Naizi Mostafa (fina-finai 74 ga sunansa), wanda ya rubuta, kuma ya taka rawa, shahararren ɗan wasan kwaikwayo, Naguib el-Rihani. Salama is Okay shirin na ɗaya daga cikin fina-finan Masar 100 da sukayi fice.[1]

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Salama, shugabar dako a wani babban kantin sayar da kayayyaki, kuma mutumin da ya fi kowa gaskiya a Alkahira, ana tuhumarsa da laifin satar kuɗi bayan wasu munanan abubuwan da suka faru.

Naguib el-Rihani as Salama

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Top 100 Egyptian Films (CIFF)". IMDb (in Turanci). Retrieved 2021-09-05.

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]