Saliu Adetunji
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Jahar Ibadan, 26 ga Augusta, 1928 |
| ƙasa | Najeriya |
| Mutuwa | Jahar Ibadan, 2 ga Janairu, 2022 |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Saliu Akanmu Adetunji ( ; 26, Agusta 1928-2, Janairu 2022) wani sarki ne na Najeriya wanda shine Olubadan na 41 na Ibadan daga nadin sarauta a 2016 har zuwa rasuwarsa a 2022.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.