Salma Khabot

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Salma Khabot
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi mace
Ƙasar asali Moroko
Suna Salma
Shekarun haihuwa 29 ga Yuni, 2001
Yaren haihuwa Abzinanci
Harsuna Larabci da Abzinanci
Sana'a kayaker (en) Fassara
Wasa kayaking (en) Fassara
Salma Khabot
Rayuwa
Haihuwa 29 ga Yuni, 2001 (22 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Karatu
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a kayaker (en) Fassara

An haifi Salma Khabot a ranar 29 ga watan Yunin shekarar 2001 'yar kasar Morocco ce mai wasan kayakiste.[1][2]

Sana'a/Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Ita ce wacce ta lashe lambar tagulla a cikin mita K4 500 tare da Laila Bouchir,[2] Chaymaa Guemra da Zina Aboudalal a Gasar Afirka ta shekarar 2019. [3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. (en) « SA paddlers race to solid gold haul at African Games », sur www.canoesa.org.za (consulté le 7 septembre 2019)
  2. 2.0 2.1 "List of Summer and Winter Olympic Sports and Events". The Olympic Movement. 14 November 2018. Archived from the original on 25 December 2018. Retrieved 5 March 2012.
  3. (en) « SA paddlers race to solid gold haul at African Games », sur www.canoesa.org.za (consulté le 7 septembre 2019)Empty citation (help)

hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Ressource relative au sport :
    • LesSports.info  

Template:Portail