Jump to content

Samaila Dahuwa Kaila

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Samaila Dahuwa Kaila
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Samaila Dahuwa Kaila ɗan siyasan Najeriya ne. A yanzu haka ya zama Sanata mai wakiltar mazaɓar Bauchi ta Arewa a majalisar dattawa ta ƙasa ta 10. [1] [2] Ya taba riƙe muƙamin kwamishinan lafiya a jihar Bauchi. [3]

  1. "We need better representation, Senator Sama'ila Dahuwa Kaila – Daily Trust". dailytrust.com. Retrieved 2024-12-30.
  2. Oboh (2023-02-28). "Election Results: PDP takes Bauchi North senatorial seat". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2024-12-30.
  3. "Ex-Health Commissioner, Dahuwa Wins PDP Bauchi North Senatorial Ticket".