Sammy Oziti
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1 ga Janairu, 1983 (43 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a |
amateur wrestler (en) |
| Tsayi | 157 cm |
Sammy Oziti (an haife ta ne a ranar 1 ga watan Janairu, 1983 ) - Yar'wasan Najeriya ce wacce take fafatawa a gasar daukar nauyi a Najeriya .
Ta dauki matsayi na 23 a gasar cin kofin duniya a 2006 . Gasar Zakarun Afirka a 2003 da ta biyu a 2007 . Sau shida tana lashe lambobin zakarun Afirka a shekarun 2006 - 2012 . Gwarzon kungiyar kasashen Afirka a 2005 da 2013 .
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.