Samoa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Samoa
Malo Sa’oloto Tuto’atasi o Samoa
Independent State of Samoa
Sāmoa
Flag of Samoa.svg Coat of arms of Samoa.svg
Administration
Head of state Va'aletoa Sualauvi II (en) Fassara
Capital Apia (en) Fassara
Official languages Turanci da Samoan (en) Fassara
Geography
Samoa on the globe (small islands magnified) (Polynesia centered).svg da LocationSamoa.png
Area 2842 km²
Borders with Tarayyar Amurka
Demography
Population 196,440 imezdaɣ. (2017)
Density 69.12 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+13:00 (en) Fassara
Internet TLD .ws (en) Fassara
Calling code +685
Currency Samoan tālā (en) Fassara
samoagovt.ws
Tutar Samoa.
Tambarin Samoa

Samoa ko Ƙasar Samoa mai mulkin kai (da harshen Samoa Malo Sa'oloto Tuto'atasi o Samoa; da Turanci Independent State of Samoa) ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Samoa Apia ne. Samoa tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 2,944. Samoa tana da yawan jama'a 193,483, bisa ga jimilla a shekarar 2015. Akwai tsibirai goma a cikin ƙasar Samoa. Samoa ta samu yancin kanta a shekara ta 1962.

Daga shekara ta 2017, sarkin ƙasar Samoa Va'aletoa Sualauvi ta Biyu ne. Firaministan ƙasar Samoa Sailele Malielegaoi ne daga shekara ta 1998.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]